• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ba milkin dimokuradiyya ake yi a Najeriya ba;

aksam by aksam
November 14, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tun bayyan kammala zabin jahohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi’yan siyasar suke ta tufa albarkacin bakinsu a sakamakkon amfani da makodin kudade wajan siyan kuri’un jama’a

A cewar Shehu Sani Jami’an tsaro sun kama wasu ‘yan siyasa a ranar Asabar bayan da aka kama su da makudan kudade, ana zarginsu da sayen kuri’u.

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Kwamared Shehu , ya kuma kara dacewa idan kasar ta ci gaba da tafiyar da tsarin dimokuradiyya da ke karfafa sayen kuri’u, masu kudi ne kawai za su ci gaba da mulki.

Sanarwar ta ci gaba da cewa,matukar za mu gudanar da tsarin dimokuradiyya wanda zai karfafa tare da amincewa da yin amfani da kudi wajen siyan kuri’un wakilan jam’iyya da kuma sayen kuri’un al’umma.

To zabe a Nijeriya zai kasance ne kawai ga mutanen da za su iya zuba kudadensu su sayi kuri’u ba tare da wata matsala ba.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wata kotun a Najeriya ta ba da izine like takardar sammace

Next Post

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jaririya ta kubuta bayan an cefanar da ita a kan Naira 100,000

Jaririya ta kubuta bayan an cefanar da ita a kan Naira 100,000

May 11, 2025
Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu

Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu

March 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media