• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
513
SHARES
1.7k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban dilllan rimin zakara alhaji naziru annatija shine yabaina koken Yan qungiyar kan yanda gwamnatin jihar Kano keyimusu wasa da hankali tare da hadasu rigima da da abokanan cinikaiyarsu.

Anasa jawabin guda Daga cikin dilllan garin ishaq Abba shawus yace basa barci sakamakon yanda kwamishina yakeneman hadasu rigima da mutanen dasuka siyarwa da filayen, kamar yanda kwamishinan yaibayani agidajen Radio cewa anbiya diyar garin rimin zakara inda suka bayyana wannan zance bahaka yakeba domin kuwa ba abiyasu ko sisiba illa qoqarin kwacewa al’umma dake da qaramin qarfi fulotansu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shima alhaji sulaiman dangadi Wanda shine shugaban bangaren rijiyar zaki yaroqi gwamnan jihar kano Alhaji Abba kabir Yusuf dayadubi Allah yabinciki yanda kwamishinan qasa yakeyiwa alumnar garin rimin zakara domin ita gwamnati raba rigima akasanta da ita ba hada rigimaba.

Dayawa daga ma mallaka filaye agarin rimin zakaranne sukayi batutuwan dasukashafi fulotannasu inda suka baiyana Rashin qarfinsu da Neman Taimakon gwamna kan Neman durqusardasu da kwamishina yakeneman yi.

Share205Tweet128SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Next Post

China Da India Sun Gargadi Russia Kan Shirin Amfani Da Nuclear A Kan Ƙasar Ukrain

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Karo Na Uku:-  Al’ummar Unguwar Ja’en Bakin Diga Da Ajawa, Da Kewaye, Dake  K/Hukumar Gwale A Jihar Kano, Sun Kara Gudanar Da Sallahr Alƙunutu Da Yin……

Karo Na Uku:- Al’ummar Unguwar Ja’en Bakin Diga Da Ajawa, Da Kewaye, Dake K/Hukumar Gwale A Jihar Kano, Sun Kara Gudanar Da Sallahr Alƙunutu Da Yin……

August 9, 2024
Kwace jiragen shugaba Tinibu, gwamnatin tarayya ta magantu

Kwace jiragen shugaba Tinibu, gwamnatin tarayya ta magantu

August 16, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media