• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Khadija Muhammad Maitaya

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana wani jami’inta, Private Mohammed Yusuf Amutu, a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa ‘yan ta’adda da sauran masu aikata laifuka kayan aikin soja. Politics

RelatedPosts

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce binciken farko ya nuna cewa jami’in, wanda ke aiki a Nigerian Army Ordnance Kits Factory, ya tsere daga sansaninsa tun ranar 3 ga Yunin 2026, kuma tun daga lokacin ba a san inda yake ba.

Sanarwar ta bayyana cewa ana neman jami’in ne domin ya amsa tambayoyi kan zargin da ake masa na sayar da kayan aikin soja ga masu aikata laifuka. Demographics

Rundunar ta ce ba za ta yi sassauci da duk wani jami’in da zai yi amfani da aikinsa wajen taimaka wa ‘yan ta’adda ko wasu masu aikata laifuka ba. Ta jaddada cewa duk wanda aka samu da hannu a irin wannan laifi zai fuskanci hukunci mai tsanani bisa dokokin soja da na kasa.

Har ila yau, rundunar ta yi kira ga al’umma da su bai wa jami’an tsaro sahihan bayanan da za su taimaka wajen gano inda jami’in yake domin ci gaba da bincike.

Ta kuma tabbatar da cewa za ta ci gaba da daukar matakan da suka dace wajen kare tsaron kasa da kuma tabbatar da mutuncin Rundunar Sojin Najeriya.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Next Post

Majalisar Kano Ta Amince da Kudin Sabbin Kayan Watsa Shirye-shirye ga KSBC

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sanannen Attajiri A Najeriya  Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

Sanannen Attajiri A Najeriya Alhaji Aminu Alhassan Dantata, Ya Rasu Yana Da Shekaru 94 A Duniya

June 28, 2025
Aikin Wutar Lartaki Na Mambila Dake Jihar Taraba Bai Samu Kosisiba A Cikin Kasafin Kudin Najeriya, 2024

Aikin Wutar Lartaki Na Mambila Dake Jihar Taraba Bai Samu Kosisiba A Cikin Kasafin Kudin Najeriya, 2024

December 8, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media