• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Amurka Da Iran Sun Gagara Cimma Yarjejeniya Kan Dakatar Da Yaki A Gabas Ta Tsakiya – JD Vance

aksam by aksam
April 12, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mataimakin Shugaban Amurka, JD Vance, ya bayyana cewa Iran da Amurka sun kasa cimma matsaya kan kawo karshen yakin da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya, bayan doguwar tattaunawa da aka yi a birnin Islamabad

Vance ya bayyana hakan ne a ranar Lahadi, inda ya kara da cewa ya bar taron bayan ya mika wa Tehran “tayin karshe kuma mafi inganci” daga bangaren Amurka.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Ya ce Washington na neman “tabbataccen alkawari” daga Iran cewa ba za ta kera makamin nukiliya ba, amma ya nuna rashin gamsuwa da cewa har yanzu ba a samu irin wannan tabbaci ba, duk da cewa wannan shi ne ganawa mafi girma tsakanin bangarorin biyu tun bayan juyin juya halin Musulunci na shekarar 1979.

Sai dai Vance ya nuna cewa har yanzu Amurka na bai wa Iran lokaci domin ta yi nazari kan tayin da aka gabatar mata.
A gefe guda kuma, Amurka ta sanar a ranar Talata cewa za ta dakatar da hare-hare tare da Isra’ila na tsawon makonni biyu, domin ba da damar ci gaba da tattaunawa.

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Tarayya Ta Fitar da sabon jerin sunayen Masu ɗaukar nauyin taaddanci ya haɗa da Tukur Mamu, Simon Ekpa Da Wasu 46

Next Post

Gayyata!!! Lakcar Taron Munawa Da Rasuwa:- Malam Aminu Kano Shekara 43

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotun Ƙolin Najeriya ta gargaɗi masu sukar hukuncinta kan Ahmad Lawan da Akpabio

February 11, 2023
NBA ta sake shigar da bukatar Tinibu ya kori ministar saboda wasu dalilai

NBA ta sake shigar da bukatar Tinibu ya kori ministar saboda wasu dalilai

January 29, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media