Trump ya aike da saƙon godiya ga Imam Khumaini bisa Afuwarsa ga Masu zanga-zanga 800
Shugaban Amurka Donald Trump ya gode wa Iran bisa dakatar da hukuncin kisa da aka shirya aiwatarwa kan mutane sama da 800 a jiya Alhamis.
A cikin wani sako, Trump ya ce: “Ina matukar girmama yadda shugabancin Iran ya soke dukkan hukuncin rataya da aka shirya aiwatarwa a jiya—na fiye da mutane 800. Na gode.”












