• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

DPO, Mutane biyu sun rasa ransu yan awanni Kafin Daura masa Aure

aksam by aksam
June 16, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Lamarin ya faru ne a jihar Bauchi a karamar hukumar Toro inda hatsarin Mota ya haɗa da DPO dan shekara 42 mai suna Mustapha Garba yan awanni Kafin Daura masa Aure.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sanda ta jihar Bauchi Muhammad wakili ya tabbatar da faduwar lamarin a zantawarsa da manema labarai.

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Waki ya ce hatsarin ya afku ne Bayan sun taso Daga Magama Kafin su iso kwantar Magama Yayin da suka daki Rami a kan titi kuma ya gaza shawo kan motar har tayi daji da su

Yace Misalin 11:30 lamarin ya afku inda ya haɗa da DPO da wasu Mutane biyu kuma duka sun rasa rayukansu a hatsarin da ya faru da Motar da DPOn ya ke ja kirar Mercedes-Benz

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

Next Post

Yadda ƙasar China ke gwajin wasu na’urorin kare kai da ta ƙera

aksam

aksam

RelatedPosts

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala
LABARAI

Shirye – Shiryen Fara Jigilar Maniyyata Aikin Hajjin 2026, Na Jihar Kano Ya Kammala

by aksam
April 17, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID
Uncategorized

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

by aksam
April 17, 2026
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka
Uncategorized

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

by aksam
April 11, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

A Yau Ne Al’ummar Kasar Ghana Suke Bikin Samun ‘Yan Cin Kai Shekarau 67:- Daga Hannun Turawan England

Happy 67TH Ghana Independence Anniversary

March 6, 2024
Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

August 16, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media