• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Alamu 6 da abokin gaskiya ke dauke dasu: masana halayyar Dan Adam

aksam by aksam
February 12, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Rahoton Na Musamman
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Abubakar Sulaiman Gwammaja

Sanin kowanne mutum ne cewa rayuwa Bata yuwuwa ba tare da samun wani da zai zamo maka abokin ko amini imma Mace ko na miji.

RelatedPosts

Abin Da Ka Shuka Shi Za Ka Girba

A dangane da haka sahin Hausa na kafar yada labarai ta Aksammeda ya nazarto wa masu bibiyar sa wasu halaye shida daga cikin dimbun halayen da ake gane aboki na gaskiya

Alama ta farko

1 zai kasance Mai matukar murna da nasarar da ka samu a Koda yaushe; Amma idan ba da gaske ya ke kaunar ka ba to a Mafi yawan lokuta hassada ma ta isa ta raba k da shi musamman a ce Allah Yana yawn hada ka da alheri.

Alama ta biyu

2 zai kasance Mai kusantar ka a lokacin da rayuwa ta juya Maka baya: kasancewar rayuwa Babu Hali guda da yake tabbata to Amma psychologist sun ce ana gane aboki na gaske ta hanyar zama da kai a lokacin da rayuwa ta juya Maka baya.

Alama ta uku

3 zai kasance Mai yawan Jin halin da kake cikin; a cewar masana halayyar Dan Adam (psychologist) a turance yawan tuntuba da Jin halin da kake ciki shi ma alama ce ta gane aboki na gaskiya wanda bai kamata ka yi wasa da su ba.

Alama ta hudu

4 zai zama Mai kamanta gaskiya a gareka; a kowanne lokaci ba zai Maka abin da zaka yi Allah Wadai da shi ba ko a gaban ka ko Kuma a bayan ka.

Alama ta biyar

5 zai kasance Mai Goya Maka baya a duk Wani Abu da zai sa ka ci gaba; masana halayyar Dan Adam sun baiyana cewa aboki na gaskiya shi ne Mai tallafa Maka da ilimin sa tunanin sa lokacin s da dukiyar sa a duk Wani Abu da zai kawo Maka ci gaba

Alama ta shida

6 ba zai rika Goya Maka baya ba a komai ka zo da shi; wannan Yana nufin idan ka hau Doron son zuciya ba zai Goya Maka baya ba zai fada Maka abin da ya ke na gaskiya

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Malaman firamare sun tsunduma yajin aiki

Next Post

Akwai Yuhuwar Taron Mahaddata Al-Qur’ani Da Ake Yi Wa Laƙabi Da (Qur’anic Convention) Da Ya Rage ƙasa Da Mako 2 A Gudanar A Babban Birnin Tarayya Ba Zai Yuba

aksam

aksam

RelatedPosts

Abin Da Ka Shuka Shi Za Ka Girba
Rahoton Na Musamman

Abin Da Ka Shuka Shi Za Ka Girba

by Khadija Maitaya
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kanun labarai tare da B. Imam

Wajibi Majalisa Ta Bincike Dalilan Dakatar Da Hakar Mai A Kalmani Bauchi; Dakta Dukawa

June 9, 2024
Nasarar Da Gwamna Uba Sani Ya Samu a Kotun Daukaka Kara Dake Abuja Ta Al’ummar Jihar Kaduna ce:- Yusuf Umar Kirgi

Nasarar Da Gwamna Uba Sani Ya Samu a Kotun Daukaka Kara Dake Abuja Ta Al’ummar Jihar Kaduna ce:- Yusuf Umar Kirgi

November 25, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media