Daga Hassan Umar Gwammaja
Allah ya yi wa Gwani Ishaq Wadda aka fi sani da (YANI GWANI) Rasuwa Mai Kimanin Shekarau 68
Ya rasu bayyan gajiriyar rashin lafiya, ya kuma bar ‘Ya ‘ya Goma 18, da kuma Jikoki da dama
Za’a yi Jana’izarsa a Gidan sa Dake Gwammaja Bayan Gidan Malam Aminu Kano, Layin Shehu Mai Hatsi,
Da Misalin Karfe 10:00 Na Safe.











