• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane Uku A Garin Dutsinma da albarusai Guda 740 Suna Koƙarin Kai Wa ‘Yan Bindiga A Dajin Yauni

aksam by aksam
August 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Jami’in yaɗa labarai na rundunar, ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya shaida wa manema labarai a lokacin da ya ke gabatar da waɗanda ake zargi da aikata laifin.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Ya ce, Abubakar Mohammed Kabir daga Kaduna, da mannir Musa daga Dutsinma da kuma Aliyu Iliya daga Safana sun yi ƙokarin kai albarusan ne ga ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Harisu a dajin Yauni da ke ƙauyen Ummada a ƙaramar hukumar Safana.

ASP Sadiq ya ƙara da cewa, su waɗannan miyagun mutanen tuni suka amsa laifinsu tare da cewa sunyi safara albarusan ne daga jihar Nassarawa.

Ya ce, nan ba da jimawa ba da zarar sun kammala bincike za a gurfanar da masu laifin a gaban ƙuliya.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hukumar Zaɓe Ta Sauya Lokacin Yin Zaɓen Kananan Hukumomin Jihar Kano

Next Post

Wani Malamin Coci ya yi hasashen hanyoyin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

Bukola Saraki Zai Jagoranci Sulhunta ‘Ya ’Yan Jam’iyyar PDP

May 12, 2025
Kungiyar jami’an tsaron sa Kai ta magantu akan yadda za’a samar da cikakken tsaro a fadin Nigeria

Kungiyar jami’an tsaron sa Kai ta magantu akan yadda za’a samar da cikakken tsaro a fadin Nigeria

September 20, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media