• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Cewa Ta Fara Raba Manyan Motocin Shinkafa Goma-Goma Ga Kowace Jiha

aksam by aksam
July 30, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Domin sayar da kowane buhu mai nauyin kilo giram 50 a kan farashin N40,000. Majalisar Zartarwar, (FEC) ta ce babu buƙatar zanga-zangar tsadar rayuwa, ta na mai cewa ana ƙoƙarin magance mafi yawancin matsalolin da masu shirya ta su ka zayyano. Advertisement Gwamnatin tarayya za ta rika siyar wa matatar man Ɗangote da ɗanyen mai kai tsaye da naira ba dala ba Yayin da ake kusantar lokacin zanga-zangar, Shugaba Tinubu ya ce, ya na ƙoƙarin magance matsalolin matasan. Ministan labaru, Mohammed Idris ya ce raba shinkafar wani ɓangare ne na ƙoƙarin magance matsalolin talauci da tsadar rayuwa. Mohammed Idris, ya ce hakan ɗaya ne daga cikin abubuwa da dama da gwamnati ke yi wajen tallafa wa ƴan Nijeriya Ya ƙara da nuni da ƙoƙarin gwamnati na samar da tsare-tsaren bayar da aron kuɗin karatu ga ɗalibai da shirye-shiryen ɗaukar aiki, da sanya hannayen jari a harkokin noma waɗanda su na cikin buƙatun ƴan zanga-zangar. Bugu da ƙari, ya yi kira ga ƴan zanga-zangar da su sake nazari, ya na mai cewa hakan kan iya juyawa zuwa tashin-tashina a cikin al’umma inda ya ce su ƙara haƙuri yayin da gwamnati ke ƙoƙarin shawo kan matsalolin ƙasa baki ɗaya. tarayya za ta rika siyar wa matatar man Ɗangote da ɗanyen mai kai tsaye da naira ba dal

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sheikh Dahiru Bauchi ya lissafo abubuwa 10 da zasu faru a kasar nan ba da jimawa ba

Next Post

Tun Kafin Ranar 1 Ga Watan August Ta Zo Domin Fara Zanga-Zangar Lumana; Wasu Jihohin Sun Fara

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar masu sayar da kayayyakin sawa ta mazan kwarai ta yaba da aikace-aikacen gwamnan kano

Kungiyar masu sayar da kayayyakin sawa ta mazan kwarai ta yaba da aikace-aikacen gwamnan kano

August 1, 2025
Muna Duba Yiwuwar Saka Dokar Ta Baci A Kan Barkewar Annobar Kwalara – Hukumar NCDC

Muna Duba Yiwuwar Saka Dokar Ta Baci A Kan Barkewar Annobar Kwalara – Hukumar NCDC

June 20, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Wata Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukuncin Watanni Uku Bisa Satar Kayan Mota

Wata Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukuncin Watanni Uku Bisa Satar Kayan Mota

August 29, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media