• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Fadar shugaban kasa ta ayyana wanda zai gaji Ganduje afakaice

aksam by aksam
May 18, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ana rade-radin fadar shugaban kasa ta fara yunkurin sauya Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam’iyar APC na kasa.

Yunkurin ya biyo bayan kiraye-kiraye da masu ruwa da tsaki da tsagin jam’yyar suka yi kwanakin baya a Najeriya.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Jaridar Leadership ta binciko cewa fadar shugaban kasa ta na kokarin kafa kwamitin da za su nemo wanda zai rike muƙamin bayan sauke Ganduje.

Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin jam’iyyar APC da ke yankin Arewa ta tsakiya ne za a daura wa alhakin nemo wanda zai maye gurbin Ganduje.

Har-ila-yau jam’iyyar ta ayyana cewa shugaban ta a wannan karon zai fito ne daga yankin Arewa ta tsakiya. Bangaren da sabon shugaban APC zai fito

Sai dai wasu bayanan da suka fito daga fadar shugaban kasa sun nuna cewa sabon shugaban zai fito ne daga ɓangaren CPC, cewar jaridar Nigerian Bulletin.

CPC tana cikin jam’iyyun adawa da suka yi haɗaka wajen kafa jam’iyyar APC gabanin zaben 2015.

Korafin da aka yi kan Ganduje a APC Daga cikin abubuwan da aka koka kan Ganduje akwai matsalolin da jam’iyyar ta samu a zabukan fitar da gwani a jihohin Edo da Ondo.

A wani bangaren kuma ana rade-radin cewa shirin dawowar Rabi’u Musa Kwankwaso jam’iyyar APC na daga cikin abubuwan da suka sa za a sauke Ganduje.

Ganduje ya ce APC ce mafita a Najeriya A wani rahoton, kun ji cewa duk da matsalar da shugaban APC ke ciki, ya tabbatar da cewa jam’iyyarsu ita ce kadai hanyar dakile matsalolin kasar.

Abdullahi Ganduje ya tabbatar da haka ne a lokacin da ya je jihar Gombe domin ayyukan cigaba inda ya ce APC ce kadai mafita a Najeriya.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wani abun mamaki ya faru a majalisar Dattawan Najeriya

Next Post

Yadda kantoman k/h T/wada ya jagoranci daga kimar gwamnatin Abba Gida-gida

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dole Ne A Hukunta Waɗanda Su Ka Kashe Ƴan Jihar Kaduna A Filato — Gwamna Uba Sani

Dole Ne A Hukunta Waɗanda Su Ka Kashe Ƴan Jihar Kaduna A Filato — Gwamna Uba Sani

June 22, 2025
Atiku ya goyi bayan gudanar da zanga-zangar kasa, kalli abin da ya fada

Atiku ya goyi bayan gudanar da zanga-zangar kasa, kalli abin da ya fada

July 12, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media