• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda hatsari ya hada da wasu motoci dauke da fasinjoji

aksam by aksam
April 18, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Gudun wuce saa da ganganci da wasu direbobi keyi ke haifar da yawan hadura ga ababahawa,Kamar yadda wasu motoci kirar golf guda biyu suka yi taho mu gama da juna sakamakon kaucewa wani babban Rami,hatsarin dai ya faru ne a titin gwarzo zuwa katsina.wasu da suka ganewa idanun su yadda hatsarin ya faru sun bayyana Mana cewa wani wawakeken Rami ne a tsakiyar hanyar Wanda Ramin Yana yawan haddasa hatsari,sannan suka bayyana cewa daya motar ta taso ne daga jahar zamfara zuwa kano ita Kuma dayar daga kano Kuma dauke suke fal da fasinjoji har Dana falo wato but Amma dai ya zuwa yanxu babu Wanda ya rasa ransa sai dai wasu da dama sun gamu da zafafan raunika da karaya musamman kananan yara inda jamian tsaro su garzaya dasu babban asibin tin kwanciya na karamar hukumar gwarzo da Basu agajin gaggawa,kwamaret Umar sani almarai na daya daga cikin matasa yan gwagwarmaya ya yi Kira ga mahukunta musamman santan kano ta arewa sanata barau jibrin maliya da ya dubi Allah da Annabinsa ya kawo dauki acigaba da aikin hanyar da kiyaye lafiya da rayukan aluma, almarai yace Bai kamata ace sai lokacin kakar zabuka sun gabato ace zaa cigaba ba da aikin ba,yace to jamaa fa sun shirya Dan daukar matakan da suka kamata,

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kasuwar Singa tabi sahun gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamatin tsaftace kasuwar

Next Post

Yadda NCDC ta dukufa domin gano cutar da ke yadu wa a jihar Arewa

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

January 18, 2024
KDIN, Kano Set To Host 2nd Digital Kano Conference

KDIN, Kano Set To Host 2nd Digital Kano Conference

August 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media