• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasuwar Singa tabi sahun gwamnatin Kano ta kaddamar da kwamatin tsaftace kasuwar

aksam by aksam
April 18, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin Gamayyar Kungiyoyin yankasuwar Kwanar Singa ya jaddada Kudirinsa na kara tsaftace Kasuwar yadda Ya kamata.

Shugaban Sashen kula da harkokin Sharia kuma Shugaban Kwamatin tsaftar Muhalli Batista Abdullahi Usman Ganaru ne ya bayyana haka a lokacin Kaddamar da fara aikin tsaftar Kasuwar ta Singa.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Abdullahi Ganaru yace,Kungiyar ta bijiro da tsaftar Muhallin ne,domin marawa yunkurin Gwamatin jihar Kano baya na ganin ta tsaftace lunguna da sako na birnin Kano da kewaye.

Shugaban Kwamatin ya bayyana cewa, Kungiyar ta ware Makudan Kudade domin aiwatar da aikin tsaftar Kasuwar ta Singa da kuma, Sauran Al’amuran da za su kawowa yankasuwa da Alummar jihar Kano ci gaba.

Haka Zalika,Shugaban Kwamatin yace,Kwamatin ba zai saurarawa duk wani da aka samu da laifin yin kashi ko fitsari ba a guraren da basu Kamata ba,inda yace yin fitsari ko kashi zai haifar da Barazana ga lafiya ga dukiyoyin Alumma.

Ya kuma kara da cewa,Kungiyar ta hada kai da Ma’aikatar Muhalli da kula da sauyin yanayi ta jihar Kano da Kwararru da suke da sani a bangaren tsaftar Muhalli da kula da lafiyar Al’umma domin cimma Nasarar shirin.

A jawabinsa Shugaban gamayyar kungiyoyin Batista Jaradio. Muhammad Zakari yayi kira ga Kamfanonin da suke Samar da kayayyakin masurufi dake jihar Kano, da su ji tsoron Allah wajen ragewa Alumma Farashin kayayyaki Kasancewa farashin Dala ya sakko kasa saboda duba da ita ne suka karawa Alumma farashi.

Batista Janaidu zakari,ya bayyana cewa, Kungiyar a shirye take kodayaushe wajen ci gaba da marawa Gwamnatin jihar Kano baya domin inganta jin dadi da walwalar jama’ar jihar Kano.

Daga Karshe ya bukaci kungiyoyin da sauran alummar Kasuwar ta Singa da su kasance masu baiwa Kwamatin tsaftar Muhallin da Ma’aikatan da za su yi aikin cikakken hadin domin ciyar da kasuwar da Kasuwanci gaba a fadin kasar nan.

Ibrahim sani gama pyramid radio

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sanarwar Ta Musamman Daga Gwamnatin Jihar Kano !!!

Next Post

Yadda hatsari ya hada da wasu motoci dauke da fasinjoji

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Abin tausayi yadda yanbindiga suka mamaye gari guda a Kaduna

Abin tausayi yadda yanbindiga suka mamaye gari guda a Kaduna

April 19, 2024
Halin zanga-zanga, BUK ta Kara lokacin yin rajistar karatu ga Dalibai duba adadin lokacin da ta kara

Halin zanga-zanga, BUK ta Kara lokacin yin rajistar karatu ga Dalibai duba adadin lokacin da ta kara

August 5, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media