• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kanun labaran safiyar talata tare da B. Imam

aksam by aksam
April 2, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da ɗalibai masu tulin yawa a yankin Evwreni da ke titin Gabas maso Yamma a Ughelli ta jihar Delta.

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya tattauna da sarakunan unguwar Dorayi kan rikicin daba da ya kunno kai a baya-bayan nan.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya bai wa maniyyata jihar kyautar Naira miliyan daya kowannensu, biyo karin kudin kujerar aikin hajjin bana.

Gwamnatin jihar Zamfara ta musanta ciyo bashin naira biliyan 14.26 sai dai kuɗin wani ɓangare ne na kuɗaɗen da gwamnatin da ta shuɗe ta ciyo na naira biliyan 20.

Wani saurayi da ya kamu da tsananin kaunar wata budurwa, Hauwa Abatcha Ngala dukkansu daliban Jami’ar Maiduguri, ya yi mata mummunan rauni a kai tare da barazanar kasheta saboda kin amincewa da soyayyarsa.

Mahaifi ya kai ɗansa kara ofishin ƴan sanda bisa zargin satar baburan mutane a Kaduna.

Rundunar ƴan sandan ƙasar Ghana ta ce ta karɓo wata yarinya ƴar shekara 12 da ake zargi wani malamin cocin gargajiya mai ƙarfin faɗa aji ya aura a ƙarshen makon jiya.

An dakatar da aikin ceto masu haƙar ma’adinai da suka maƙale a Rasha.

Yau ake rantsar da sabon shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye.

Rikicin kabilanci ya sake hallaka wasu mutane 23 a kudancin Chadi.

Dubban Isra’ilawa ne sunyi zanga zanga a majlisar dokokin ƙasar inda suka buƙaci gwamnati ta yi sulhu da Hamas don musayar fursunoni tare da neman a gudanar da sabon zaɓe cikin gaggawa.

Isra’ila ta kashe wani babban kwamandan dakarun juyin-juya-halin Iran a ƙasar Syria.

Isra’ila ta kori kafar Talabijin ta Al Jazeera daga kasarta.

Kocin Bunley Kompany yace alkalancin wasanni ya samu gagarumar koma baya a Ingila.

Alan Shearer yace yana da kwarin gwiwar Manchester City za ta lashe kofin Firimiya a bana.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda tsoho mai shekara 63 ya auri yarin ya yar shekara 12

Next Post

Wani Bishop ya caccaki gwamnatin tarayya kan Abu 2

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jak ocenić jakość obsługi klienta w raviolibet casino?

April 22, 2025

The Future of Britsino: Innovations and Developments

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media