• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Kama Tsohon Inspector Na ’Yan Sanda, Linus Monday, Bisa Zarginsa Da Gudanar Da Binciken Ababen Hawa Bayan Ya Yi Murabis

aksam by aksam
January 23, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Bisa laifin gudanar da bincike kan ababen hawa duk da cewa ya riga ya yi ritaya daga aikin ɗan sanda.

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon jami’in ya ci gaba da gudanar da aikin bincike na tsayawa da duba mutane ba tare da izini ba, lamarin da ya jawo hankalin hukumomi har ya kai ga nasarar samun cafke shi.

Hukumar ’yan sanda tana cigaba da gudanar da bincike kan lamarin don gano ainihin dalilan da suka sa tsohon ɗan sandan ya ci gaba da wannan aiki bayan ritayarsa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda yan yahoo suka harbe jami’in EFCC har lahira.

Next Post

Rundunar ‘Yan Sanda Da Hadin Gwuiwar Sauran Hukumomin Tsaron Jihar Kano, Sun Ce Sun Sami Rahoton Yadda Wasu ‘Yan -Ta’adda Suke Shirin Kai Hari A Wuraren Taruwar Jama’a

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Daliban Da Suka Kai Jami’ar Al-Qalam Kara, Akan Su Hanasu Sakamakon Kammala Digirinsu ;- Sun Yi Nasara Kotu

Daliban Da Suka Kai Jami’ar Al-Qalam Kara, Akan Su Hanasu Sakamakon Kammala Digirinsu ;- Sun Yi Nasara Kotu

August 9, 2024
Yadda Shugaban hukumar kwastam ya yi bayani akan abubuwan da za’a shigo da su

Yadda Shugaban hukumar kwastam ya yi bayani akan abubuwan da za’a shigo da su

October 17, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media