• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Naira ta cigaba da samun tagomashi a kasuwar canji

aksam by aksam
February 27, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A farkon makon nan ne aka sami labarin cewa Naira ta cigaba da tashi a kasuwar canji, idan aka kwatanta ta da farashinta da Dalar Amurka.

A Rahoto jaridar The Cable ya bayyana cewa Naira ta dawo N1, 650 a kan kowace Dala a kasuwar bayan-fage da aka fi sani da kasuwar canji.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Naira ta tashi da fiye da 6% a ‘yan kwanakin nan, ma’ana Dalar Amurka ta rasa sama da N100 daga karshen makon jiya zuwa yau.

Idan za a tuna, a ranar Juma’ar da ta gabata, an saida kowace Dalar Amurka kan N1, 770 bayan farashin ya sauka a tsakiyar wata.

‘Yan kasuwar canji da ke Legas sun yi wa Dala farashi a kan N1, 650 idan mutum zai saida, masu saye kuwa suna biyan N1, 600.

A halin yanzu, ribar N50 ‘yan canji suke samu a kan kowace Dalar kasar Amurka a Legas bayan wani mugun tashi da Dala tayi.

Masu sana’ar saida kudin ketare sun tabbatar da farashin yana sauka, amma suna tsoron zai iya tashi idan dai Dala tayi wahala.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bayan kin shiga zanga-zangar lumana, TUC ta fadi haya 1 tak da Tinubu zai bi ya magance tsadar rayuwa

Next Post

Shugaba Tinubu ya amince da rushe maaikatu da cibiyoyin gwamnatin tarayya fiye da 100

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Iftila’i: Wani Gini Ya Fado Kan Magina 12 A Jihar Kano

Iftila’i: Wani Gini Ya Fado Kan Magina 12 A Jihar Kano

April 26, 2024
Zargin neman aikata badala da matar Aure wani magidanci ya tsinci talatarsa a laraba

Zargin neman aikata badala da matar Aure wani magidanci ya tsinci talatarsa a laraba

May 29, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media