DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
Mutumin mai suna Sultan Kosea dan asalin kasar Turkiya ne, inda ita kuma matar mai suna Jyote Amge ‘yar asalin kasar India ce.
Mutumin yana da shekaru 41 inda ita kuma take da shekaru 30 a duniya.
Sun yi wannan haduwar ne akaro na biyu a California bayan shekaru 6 da haduwarsu a kasar Masar..











