• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban kasar Türkiye ya mika daruruwan gidaje ya ya gina wa wadanda girgizar kasa ta shafa

aksam by aksam
February 6, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yayin da aka shafe shekara guda da faruwar iftila’in tagwayen girgizar kasar da ya wakana a watan Fabrairu shekarar da ta Gabata ta 2023, Turkiyya ta gudanar da bukukuwan nuna alhini da Girmamawa ga wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka tsira a fadin kasar.

Turkiyya ta gudanar da jimamin tuna girgizar kasar ta ranar 6 ga watan Fabrairun 2023, wadda ya afku a kudancin kasar, inda ta yi sanadiyar mutuwar mutum 53,537 tare da jikkata wasu fiye da 107,000.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 7.7 da 7.6 ta afku ne a larduna 11 na kasar ta Turkiyya.

Sama da mutane miliyan 14 ne girgizar kasar ta shafa a kasar Turkiyya, da kuma wasu da dama a kasar Syria.

Mutane a faɗin ƙasar ciki har da na yankunan da aka yi girgizar ƙasar, sun gudanar da tarukan jimamin don tunawa da wadanda suka mutu a bala’in.

An yi shiru na ɗan lokaci da misali ƙarfe 4.17 na asubahin ƙasar, daidai lokacin da masifar ta faru.

A nasa jawabin shugaban kasar Turkiyya raciep Tayyip Erdogan ya ce gwamnatin kasar na aiki tukuru don cika alkawuran da ta yi wa al’ummar kasar, inda ya kara da cewa: “Zai ci gaba da wannan kokari har sai ya gina da kuma farfado da garuruwan da abin ya shafa.”

Kana shugaban zai halarci wani taro a  birnin Kahramanmaras na bai wa wasu daga cikin waɗanda suka tsira daga iftila’in sabbin gidajen zama.

Shi ma Ministan Harkokin Wajen kasar Hakan Fidan ya yi taron jimamin tunawa da girizar ƙasar da waɗanda suka rasa rayukansu.

Ya wallafa a shafin X cewa “Za mu ci gaba da tsayawa ƴan ƙasarmu,” kuma ya gode wa ƙasashen da suka tsaya kai da fata tare da kasar Turkiyya a lokutan da ta fuskanci iftila’in.

Karshen rahoton kenan Abubakar Sulaiman Gwammaja a zare da Abawa

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda rundunar yan sanda ta dakume wasu jami’anta da suka yi garkuwa da wani Dan kasuwa

Next Post

Matsawa Gwamnatin Jam’iyar APC Da Jam’i’yun Hamayya Ke Yi; Akan Tsadar Rayuwar Da ‘Yan Najeriya Ke Ciki Tasa Shugaba Tinubu Ya Dawo

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rundunar Yan Sandan Nijeriya ta Gaskata sace Gomman Kiristoci a Jihar Kaduna

Rundunar Yan Sandan Nijeriya ta Gaskata sace Gomman Kiristoci a Jihar Kaduna

January 21, 2026
Jam’iyar PDP ta magantu kan dakatar da sanatan da ya bankado cushen kusan tiriliyan hudu da Akpabio yayi

Jam’iyar PDP ta magantu kan dakatar da sanatan da ya bankado cushen kusan tiriliyan hudu da Akpabio yayi

March 14, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media