• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yahudawa na zanga-zangar neman Netanyahu ya yi murabus daga shugaban kasar Isra’ila

aksam by aksam
January 21, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Isra’ila: Al’umma na neman Benyamin Netanyahu ya yi marabus

A birnin Tel Aviv, dubban jama’a sun yi gangami domin neman firaminista Benjamin Netanyahu ya yi marabus kana a maido da mutanen da aka yi garkuwa da su a Gaza.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Firaministan Isra’ila Benyamin Netanyahu ya jaddada adawarsa ga samun ‘yancin Falasdinu a matsayin kasa mai cikakken yanci, yana mai cewa dole ne Isra’ila ta ci gaba da kula da harkokin tsaro a yankin da ake ci gaba da gwabza kazamin fada.

A tattanawar da suka yi ta wayar tarho da shugaban  Amirka Joe Biden, Netanyahnu ya shaida masa cewa Dole ne Isra’ila ta tabbatar da cewa Gaza ba ta zaman wata barazana ba gareta.

A halin da ake ciki a  birnin Tel Aviv, dubban jama’a sun yi gangami domin neman a maido da mutanen da aka yi garkuwa da su tun ranar bakwai ga watan Oktoba a zirin Gaza, da kuma neman firaminista Benjamin Netanyahu da ya yi marabus,

  Suna masu  zargin sa da ci gaba da yin yaƙin domin  neman ci gaba da yin mulki.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Kasar Jamus ta sassauta dokar zama dan kasa ga baki

Next Post

Wasu Yan jam’iyar APC na nuna kosawar su da jagorancin Ganduje

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Invitation !!!

Invitation !!!

August 23, 2025
Gwamnatin Jihar Kano ta Rufe Asusun Ma’aikatun ta

Kalaman Kage: Gwamnan Kano Ya Dakatar Da Hadiminsa

May 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media