Kasancewar wannan lokaci na dauke da yanayi mai sa Mutane ficewa daga ƙasashen su na gado zuwa wasu ƙasashen Domin Neman ɗari da Kwabo,a yanzu haka wasu ƙasashe Biyar sun bayar da visa kyauta ga yan Najeriya masu sha’awar zuwa kasashen nasu Domin yawon buda-Ido ko aikin yi ko kuma karatu
Waɗannan ƙasashe sune
1. Dominica
Capital: Santo Domingo
Currency: Dominican Peso
Official language: Spanish
Dialing code: +1
2. Barbados
Capital: Bridgetown
Currency: Barbados Dollar
Population: 282,336 (2023) World Bank
President: Sandra Mason
3. Montserrat
Capitals: Plymouth, Brades
Currency: East Caribbean Dollar
Continent: North America
Population 4,365
4. Haiti
Capital: Port-au-Prince
Official languages: Haitian Creole, French
Population: 11.64 million (2023) World Bank
Date of Independence: 1 January 1804
5. St. Kitts and Nevis
Capital: Basseterre
Currency: East Caribbean Dollar
Population: 46,758 (2023) World Bank
Official language: English











