• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wata Baturiya Mai Shekarau 60 Ta Yi Saukar Karatun Al’qur’anin Mai Girma; A Kano

aksam by aksam
December 5, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

Baturiya ‘yar kasar Bulgaria, mai suna Liliana Mohammed ta yi saukar Alqur’ani mai girma a Wata makaranta dake cikin birnin Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Aksam Medio, ta jiyo cewa aure ne ya kawo Liliana, mai shekaru 60 da haihuwa, zuwa garin Kano sama da shekaru 30, bayan da ta auri wani ɗan kasuwa a jihar, Marigayi Alhaji Ibrahim Sambo.

Da ta ke zanta wa da manema labarai, Liliana ta ce ta musulunta ne shakaru goma da suka gabata, inda daga nan ta fara koyon karatun Alqur’ani.

A cewar ta, ta fara koya ne a gida, duba da shekarunta, a ƙarƙashin wata Malama mai suna Malama Hafsa.

Kamar wasa, a cewar ta, sai gashi ta yi bikin sauka a ranar Asabar a wata makaranta mai suna Mamba’irrahman Islamic School a cikin birnin Kanon Dabo.

“Na ji daɗi da na karɓi Addinin Musulunci. Ina samun farin ciki da kwanciyar hankali. Sannan saukar Alqur’ani ɗin nan ma ta bani farin ciki.”

“Alqur’ani littafi ne mai daɗi kuma shine ya ke zame min jagora a rayuwa ta a halin yanzu. Zan ci gaba da ƙoƙarin yin hadda, duk da cewa dai na tsufa,” in ji Liliana, mai ‘ya’ya biyu.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda dubun wasu mutane masu cin kasawar mushen Rago ya cika

Next Post

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda taron wayar da kan mata yanjarida na NAWOJ ya gudana

Yadda taron wayar da kan mata yanjarida na NAWOJ ya gudana

March 28, 2024
Fiye Da Mutune 4000 Ke Karbar Maganin Cutar Mai Karya Garkuwar Jiki Kyauta  A Asibitocin Jihar  Kano

Fiye Da Mutune 4000 Ke Karbar Maganin Cutar Mai Karya Garkuwar Jiki Kyauta A Asibitocin Jihar Kano

December 2, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media