• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rasha ta ɗauki Matakin Harbi kan Jiragen NATO a Duk Lokacin da Suka Gilma ta nahiyar Da take riƙe Da ita

aksam by aksam
January 14, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kremlin ta dau matakin da zai iya kawo rikici kai tsaye tsakanin manyan ƙasashen duniya. Shugaba Vladimir Putin ya bayar da umarni ga sojojin Rasha su harbo nan take duk wani jirgin NATO – musamman na Amurka, Birtaniya, da Jamus – da ya kuskura ya sauka ko shan mai a yankunan da Rasha ke iko da su, wanda ya hada da Yammacin Ukraine da iyakokin ta da ake jigilar kayayyaki.

A aikace, wannan umarni yana nufin “No Fly Zone” ko da gefe guda a kan kasashen Yamma.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Rasha na amfani da wannan hanya wajen dakile hanyoyin tallafi ga masu taimakawa ƙasar Ukraine, musamman ta hanyar kai hari ga jiragen ɗaukar kaya.

Shugabannin NATO yanzu suna cikin matsanancin zaɓi:

Dakatar da jiragen tallafi, su bar sojojin da suke bukatar kayan aiki a hannun masu tsayayya, ko
Ci gaba da ayyukan su da haɗarin kai tsaye zuwa rikici idan jirgin Amurka ya harba.

Wannan na iya bayyana tashin gaggawar B-52s na Amurka da aka gani a baya, alama ce ta cewa Washington na da bayanan sirri game da umarnin Rasha kuma ta tura jiragen bama-bamai a matsayin gargaɗi.

Yanzu duniya na kallon-kallo, inda kowanne gefen da ya ja baya zai iya fuskantar makami mai linzami da kariyar sama.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yanzu-yanzu Iran ta Dakatar da Diflomasiyya Tsakanin ta Amurka

Next Post

Jami’an tsaro a Amurka suna ci Gaba Da muzanta Masu zanga-zanga

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Understanding the Canadian Online Casino Market: Trends, Regulations, and Player Engagement

April 21, 2025
Amurka Da Iran Sun Gagara Cimma Yarjejeniya Kan Dakatar Da Yaki A Gabas Ta Tsakiya – JD Vance

Amurka Da Iran Sun Gagara Cimma Yarjejeniya Kan Dakatar Da Yaki A Gabas Ta Tsakiya – JD Vance

April 12, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media