• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ministan Kuɗi Kuma Ministan Haɗa-hadar Tattalin Arziki na Najeriya, Wale Edun, Ya Yi Kira Da a Sake Fasalta Tsarin Tattalin Arzikin Duniya Gaba Daya

aksam by aksam
February 9, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Domin ya dace da muradu da halin da Ministan Kuɗi kuma Ministan Haɗa-hadar Tattalin Arziki na Ƙasa, Wale Edun, ya yi kira da a sake fasalta tsarin tattalin arzikin duniya gaba ɗaya domin ya dace da muradu da halin da ƙasashen da ke tasowa ke ciki a yau. Wale Edun ya bayyana hakan ne a ƙasar Saudiyya yayin zaman tattaunawar ministocin kuɗi daga ƙasashen da ke tasowa, a wani taron tattalin arziki da aka gudanar a birnin Al Ula.

Ministan ya ce tsarin tattalin arzikin duniya da ake aiki da shi a halin yanzu bai bai wa ƙasashen da ke tasowa isasshen wakilci ba, duk da irin gudunmawar da suke bayarwa wajen bunƙasar tattalin arzikin duniya. Ya jaddada buƙatar samar da sabon tsari da zai tabbatar da adalci a harkokin kasuwanci, hada hadar kuɗi da zirga zirgar jarin kuɗi tsakanin ƙasashe.

Wale Edun ya kuma bayyana cewa ƙasashen yankin Gulf na ƙara samun Ministan Kuɗi kuma Ministan Haɗa-hadar Tattalin Arziki na Ƙasa, Wale Edun, ya yi kira da a sake fasalta tsarin tattalin arzikin duniya gaba ɗaya domin ya dace da muradu da halin da ƙasashen da ke tasowa ke ciki a yau. Wale Edun ya bayyana hakan ne a ƙasar Saudiyya yayin zaman tattaunawar ministocin kuɗi daga ƙasashen da ke tasowa, a wani taron tattalin arziki da aka gudanar a birnin Al Ula.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar Direbobi ta koka da ƙarancin wuraren Lodi a birnin Kano

Next Post

An Gurfanar Da Jami’an Civil Defence Uku a Gaban Kuliya Kan Zargin Kashe Abokin Aikinsu

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

A shirye muke wajen ganin kananan hukumomi sun dawo cikin hayyacinsu,

Gwamnan Kano Ya Bada Wa’adi Da Sharadi Domin Sauke Wasu Kwamishinoni

February 14, 2024
Yau Shekaru 12 Da Rasuwar Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero

Yau Shekaru 12 Da Rasuwar Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero

June 6, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media