Rahotanni sun bayyana cewa shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya sayar da ton 129 na zinariyar Faransa da aka ajiye a New York cikin sirri, sannan ya sayi adadin zinariya daidai da wannan a nahiyar Turai.
Ana ganin wannan mataki a matsayin shiri na Faransa domin fuskantar yiwuwar karshen tsarin petrodollar a duniya.











