• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bayan siffanta Tinubu da rashin iya mulki kalli matakin da wasu Yan majalissar wakilai suka ce

aksam by aksam
August 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Cif Olusegun Obasanjo ya gargaɗi gwamnatin tarayya ta biya bukatun matasa masu zanga zanga saboda suna kan gaskiya

Tsohon shugaban kasar ya ce Najeriya ta samu koma baya bayan ya bar mulki saboda waɗanda suka biyo bayansa ba su yi abin da ya dace ba

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Obasanjo ya bayyana haka ne yayin da ya karɓi bakuncin ƴan majalisar wakiali shida a gidansa da ke Abeokuta a jihar Ogun

Daily Trust ta ce ƴan majalisar sun buƙaci rika karɓa-karɓa tsakanin Arewa da Kudu, sannan kujerar gwamna ta rika kewaya wa tsakanin mazaɓun sanatoci uku a kowace jiha.

Yan majalisar dai sun gana da Obasanjo ne ƙarƙashin jagorancin Hon. Ugochinyere Ikenga mai wakiltar mazabar Ideato ta Arewa da Ideato ta Kudu a jihar Imo.

A jawabinsa, Obasanjo ya ce gwamnatocin da suka shuɗe sun sauka daga kan tubalin da ya kafa a lokacin mulkinsa, yana mai cewa hakan ya jawo koma baya.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Karo Na Uku:- Al’ummar Unguwar Ja’en Bakin Diga Da Ajawa, Da Kewaye, Dake K/Hukumar Gwale A Jihar Kano, Sun Kara Gudanar Da Sallahr Alƙunutu Da Yin……

Next Post

Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Ziyarci Al’ummomin Da Ambaliya Ta Yi Wa Barna A Kasarsa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ta’addanci, Sarkin Musulmai yayi tambayoyi zafafa uku ga Rundunar tsaro ta kasa

Ta’addanci, Sarkin Musulmai yayi tambayoyi zafafa uku ga Rundunar tsaro ta kasa

December 28, 2023
Kungiyar dillalan Man fetur ta saki sabon gargadi na yuwuwar fuskantar wahalar man fetur

Akwai Yuwuwar NNPC Ya Sake Fitar Da Sabon Farashin Man Fetur A Najeriya

October 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media