Ton bayyan da tsohon kwamishin runduna jihar Kaduna, CP Musa Yusuf Garba ya sami chanjin wajan aiki, sai ga shi rundunar’yan sanda ta kasa ta turu sabon Kwamishinan mai suna CP Ali Audu Dabigi
A wata sanarwar da mai magana da rudunar ASP Mansir Hassan ya rabawa manema labarai a jiya a headkwatar rudunar ‘yan sanda dake garin Kaduna
Yace a ranar laraba 6 ga watan Disamba,2023. Aka turushi CP Dabigi a matsayin sabon Kwamashinan ‘yan sanda a jihar
Kazalika tun a watan Oktober shekarar 1992 sabon Kwamashinan ya fara aikin ‘yan sanda, in da yara da mukamin ASP












