Anbukaci al.umar musulmi dasu dage wajan neman ilimin aikin haji Da umara.
Bukatar hakan ta fito ne tabakin tsohon comondan Hisba na jahar kano Dacta Harun muhamma sani Ibini kuma tsohon kwamitin bitar Alhazai ta jahar .
Ya baiyana hakanne alokachin dayake zantawa da manema labarai a office dinsa jimkadan da kadamar da makarantar koyon aikin haji da ummara mai suna madarasatu Talbiya lita alimu. Yace duba dayyada sukaga aikin haji nacike da kalu bale daban daban hakan tasa su sukayi dogon bincike akai sukagano rashin samun horene ga maniyata yasa ake samun matsaltsalu da dama a cikin aikin haji hakan tasasu suka bude wanna makarantar.
Hakazalika yakara dacewa wata matsalar anasamunta ne tundaga su maniyatan wata kuma da hukumar kula da maniyatan wata kuma sai anjecen ake tar da ita hakan tasa sukayi kokarin bude wannan makarantar daza ta horer da maniyata.
Daga karshe yace duwanda yake son shiga wannan makarantar kofa abudetake da zaizo yayi rigester da su kuma .












