Daga Hassan Umar Gwammaja
A yau ne Kotun Karbar Korafe-Karafe Ta Kasa Dake zamanta a Jihar Kaduna
Zata yanke hukunci Shari’ar da dantakarar Gwamna Karkashin jam’iyar PDP Hon. Isah Ashiru ya shigar yana karar Gwamna Jihar Kaduna Sanata Uba Sani dan jam’iyar APC akan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta yi kokarin an yana Uba Sani a matsayin wanda ya lashi zaben
Bayan kammala zaman Kotun Karbar Korafe-Karafen Zabe ta ayyana zabe Jihar Kaduna a matsayin wanda bai kammala ba (Inconclusive) a turance












