• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Fulani na kokawa da kin damawa da su a gwamnatin Jigawa, kalli dalilin su

aksam by aksam
September 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
474
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Alummar Falanin Karamar Hukumar Garki dake a jihar jigawa sun bayyana halin ko in kula da Gwamnati ta yi da su,Musamman ta fannin Samar da Ruwan sha da Makaranta da kula da Harkokin Noma da Rashin ba su dama wajen yin Zabe.

Shugaban Alummar Fulanin Alh. Usman Wanda, Adamu Usman ya yi jawabi a madadinsa ya bukaci kungiyoyin da Uwa_Uba Gwamnati da ta yi bincike akan yadda Alummar ‘Yankukar Mikiya suke dannewa Sauran Alummar Hakkokinsu da kawo cikas wajen hanasu Zabar ra’ayinsu ta fannin Damokaradiyya.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Adamu Usman yace, yanzu haka Asibitin da za su rika zuwa domin duba lafiyarsu da ta iyalansu babu a Yankunan a don haka Kungiyar Fulanin take Neman Gwamnati da ta kawo musu daukin Gaggawa domin halin kunci Rayuwar da Rashin Kayayyakin more Rayuwa.

Ya bayyana cewa akwai bukatar Gwamnatn jihar jigawa da waiwayi wadan nan Alumma kasancewar su ma yanjihar ne kuma kungiyoyin su suna da rawar takawa wajen ci gaban Alummar Karamar Hukumar Garki,Musamman yakunan ‘Yankukar Mikiya.

A don haka yake kira ga Gwamnatin jihar jigawa da sauran masu Zuwa da tsaki,da su kawowa yankunan Fulanin Rugagensu domin samun damar aiwatar da kiwansu ta hanyar Samar musu gurin kiwo da Makarantu da hanya da wutar lantarki kamar Alummar dake Rayuwa a jihar jigawa, inda yace akwai kusan mutane Dubu daya da ‘Dari biyar da suke gudanar da rayuwa a yankin Wanda duk suna karkashin Karamar Hukumar Garki.

Adamu Usman ya kara da cewa,yakamata Gwamnatoci a matakai daban_daban su taimaka domin a rika basu damar yin zabe a duk lokutan da aka tashi yin Zabuka musamman, wannan lokacin da Zabukan Kananan Hukumomi yake Karatowa,saboda suna da kuri,’unsu domin Zabar Wanda suke ganin zai iya yi musu adalci dazarar ya dare Kujerar karagar Mulki.

COV/IBRAHIM SANI GAMA/

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

NiMet ta yi hasashen yawaitar tsawa a ranakun Litinin, Talata da Laraba a sassan Najeriya

Next Post

APC ta yi asarar manbobi fiye da 1,300 a mazabar shugaban ta na kasa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Ta Kawo Musa Dauki; Akan Lalacewar Hanya

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Ta Kawo Musa Dauki; Akan Lalacewar Hanya

November 17, 2023
Yadda Ƙasar Birtaniya ta fitar da sabbin dokokin magance shigar Baƙin haure ƙasar

Yadda Ƙasar Birtaniya ta fitar da sabbin dokokin magance shigar Baƙin haure ƙasar

May 12, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media