• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Sojoji Sun Bindige DPO Kan ƙin Tsayawa Shingen Binciken Ababen Hawa A Jihar Zamfara

aksam by aksam
August 29, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara dake Najeriya ta buƙaci a gaggauta gudanar da bincike domin gano dalilin da ya sa sojoji suka harbe DPO’n Wasagu, Halliru Liman, a kan hanyarsa ta tafiya Birnin Kebbi, domin halartar taron wata-wata.

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Yazid Abubakar, ya ce sojoji sun harbe Liman ne a kan hanyar Ɗanmarke da ke ƙaramar hukumar Maru, inda sojojin da ke aiki a rundunar Hadarin Daji suke duba ababan hawa.

Kakakin ya ce duk da gabatar da kansa garesu, jami’an sojin sun ƙi saurarensa inda suka harbe shi har lahira.

Wannan kisa dai ya daɗa fitowa da ɓarakar da ke tsakanin ɓangarorin tsaron Najeriya na rashin aiki tare.

Tuni dai ƴan Najeriya suka fara Allah wadai da kisan gillar.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Sabuwar Badakala: Ana Zargin Gwamnatin Kano Da Sake Sayar Da Filin Idi

Next Post

Al’ummar Gari Sun Yi Kukan Kura Sun Kashe ‘Yan Bindiga 37 A Jihar Zamfara

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gungun Wasu Barayi Sun Girbe Gonakin Shinkafa;  A Karamar Hukumar Lau

Gungun Wasu Barayi Sun Girbe Gonakin Shinkafa; A Karamar Hukumar Lau

May 13, 2024
Shugaba Tinubu ya nada sabbin shugabannin a CBN

Shugaba Tinubu ya nada sabbin shugabannin a CBN

September 15, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media