• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kalli Putin yadda ya cika baki ga Amurka da kawayent

aksam by aksam
March 19, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaba Vladimir Putin ya lashe zaɓe karo na biyar, inda zai ci gaba da jagoranci har shekara ta 2030.

A jawabin da ya yi bayan samun nasara, ya ce nasararsa za ta sanya Rasha ta ƙara samun karfi da kuma yin tasiri.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Ya lashe zaɓen ne da gagarumar nasara inda ya samu kashi 87 na kuri’un da aka kada, abin da ya zarce wanda ya samu a zaɓen da ya gabata na kashi 76.7 na kuri’un. Duk da cewa bai samu wani adawa mai karfi ba, fadar Kremlin ita ke iko da tsarin siyasar ƙasar, da kafafen yaɗa labaru da kuma zaɓuka.

Shugabannin ƙasashen yamma da dama sun yi Alla-wadai da zaɓen inda suka ayyana shi a matsayin mai rashin inganci, ciki har da shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelensky, wanda ya kira Putin a matsayin mai mulkin kama karya wanda kuma giyar mulki ta buga, inda ya ƙara da cewa: “Zai iya yin komai domin ci gaba da zama a kan mulki.”

Putin, mai shekara 71, wanda ya fara shugabanci a ranar karshe ta shekarar 1999 – ya kasance shugaban ƙasar mafi daɗewa kan mulki tun bayan Joseph Stalin, kuma a halin yanzu zai karya tarihin da mutumin mai mulkin kama-karya na tarayyar Soviet ya kafa a baya.

Duk da cewa ƴan Rasha na mutuwa a yaƙin da take yi da Ukraine, wanda ke shiga shekara ta uku da farawa, yayin kuma da Rasha take ƙara zama saniyar ware tsakanin ƙasashen yamma, ga wasu dalilai da suka sa Putin ya ke da karfin iko da ba a taɓa gani a baya ba.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yiwa mata kaciya na gab da zama doka a wata kasa a nan Africa

Next Post

Tsokacin masana gameda karfin tattalin arzikin kasar Russia

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Majalisar dattawan ta gayyaci hafsoshin tsaron domin amsa tambayoyi

Majalisar dattawan ta gayyaci hafsoshin tsaron domin amsa tambayoyi

December 31, 2023
Cikin jirwaye, wani jigo a APC ya fadi dalilinsu na korar tsohon shugaban jam’iyyar

Cikin jirwaye, wani jigo a APC ya fadi dalilinsu na korar tsohon shugaban jam’iyyar

January 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media