• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

CBN ya yiwa yan Najeriya wani babban albishir gameda Dala

aksam by aksam
February 23, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan Najeriya ku kara hakuri, nan ba da jimawa ba komai zai daidaita- CBN

Gwamnan Babban Bankin Najeriya “CBN” Dr. Oluyemi Cardoso ya roki ‘yan kasar da su kara hakuri, bankin na iya bakin kokarinsa na ganin cewa ya dawo da darajar kudin kasar, wanda shi ne ya haifar da tsadar rayuwa da kasar ke mafa da shi.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Mista Cardoso ya bayyana hakan ne yayin wani taro da ya gudana a Jami’ar Tarayya ta Ibadan, wanda ya samu wakilcin daya daga cikin jami’an bankin Dr. Usman Opanachi.

Jaridar Vunguard da ake wallafa a kasar ta ruwaito cewa, gwamnan Babban Bankin ya bayyana cewa, duk lokacin da darajar Naira ta shiga wani hali, bankin shima ya na shiga mawuyacin yanayi, saboda haka, ana aiki tukuru akai domin ganin cewa komai ya daidaita

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kasar Ghana da Bahamas sun amince da shiga junan su batare da visa ba

Next Post

Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

July 24, 2026
Kungiyar yan kwadago sun bayyana ranar da zasu shiga yajin aiki na sai baba ta gani

Kungiyar yan kwadago sun bayyana ranar da zasu shiga yajin aiki na sai baba ta gani

September 26, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media