• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kuskuren yanke hukunci, Amurka zata biya diyyar Dala miliyan 14 ga wani mutum

Sy lawan by Sy lawan
February 16, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Robert DuBoise ya shafe shekaru 37 a gidan yarin Florida saboda laifin fyade da kisan kai a 1983 da bai aikata ba. Yanzu jihar Florida za ta biya shi dala miliyan 14 a matsayin diyya na tsawon shekarun da yake daure.

An dai yanke wa Duboise wadda ke shekaru 18 a lokacin da laifin ya afku hukuncin kisa da farko saboda kashe Barbara Grams mai shekaru 19. Ko da yake daga baya an rage hukuncin daurinsa zuwa rai da rai a gidan yari, sai dai a shekarar 2018 – tare da taimakon kungiyar da ke kare wadanda ake kyautata zaron basu aikata laifin da aka daure su a kai ba, masu shigar da karar suka amince su sake waiwayar karar.

Gwajin DNA da a lokacin babu shi a shekarar 1980, ya nuna alamun wasu mutane biyu ne ke da hannu a kisan, wanda ya kai ga sakin DuBoise daga kurkuku a 2020. Ba da dadewa ba, DuBoise ya kai karar birnin Tampa da ke Jihar Florida, da jami’an ‘yan sanda wadanda suka binciki lamarin da kuma likitan hakora wanda ya shaida cewa hakoransa sun yi daidai da alamar cizon wadda aka kashen.

An dai daidaita karar ne a ranar 11 ga watan Janairu amma Majalisar birnin Tampa ta kada kuri’ar amincewa a ranar Alhamis din da ta gabata tare da ba DuBoise dala miliyan 14 a hukumance, wanda ya kai shekaru 59 a yanzu. Mambobin Majalisar sun ce kudin shine mafi karancin abin da birnin zai iya yi masa.

“Wannan babban kuskure ne,” in ji dan Majalisa Luis Viera. “Ina fata da kuma addu’ar cewa zai dan sami sa’ida daga wannan biyan diyyar.”

DuBoise da kamfanin lauyoyinsa za su samu dala miliyan 9 a bana, dala miliyan 3 a shekara mai zuwa da dala miliyan 2 a shekarar 2026, a cewar takardun.

An dai yi lalata ne da Barbara inda aka kuma yi mata duka aka kashe ta a watan Agusta 1983 yayin da ta ke komowa gida bayan ta tashi daga shagon cin abinci da take aiki a Tampa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaba Tinubu ya bawa sirikinsa gwaggwaban mukamin da yan Arewa ke Bukata

Next Post

Wata Kotu A Jihar Kano Ta Umarci ‘Yankasuwar Magani Na Sabon Gari Su Tashin Su Koma Kasuwar Magani Ta Dangoro

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu Tinubu na gudanar da taro da shugabannin tsaro na Najeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Shirinta Na Siyyar Da Buhun Shinkafa Akan Naira Dubu 40,000

August 8, 2024

Den digitala transformationen har revolutionerat hur vi samlar, verifierar och sprider information.

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media