• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gaskiya ta fito gameda shirin NNPCL na kara farashin Man fetur

aksam by aksam
February 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Ltd ya musanta raɗe-raɗin cewa za a samu karin farashin litar man Premium Motor Spirit (PMS) wanda aka fi sani da Fetur.

Hakan na ƙunshe ne a wata sanarwa da NNPCL ya wallafa a shafinsa na manhajar X wanda aka fi sani da Twitter ranar Alhamis, 8 ga watan Fabrairu, 2025.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

sanarwan mai ɗauke da sa hannun shugaban sashin hulɗa da jama’a, Olufemi Soneye, NNPCL ya buƙaci masu ababen hawa su kaucewa cunkoson sayen fetur.

Sanarwan ta kuma ƙara ta tabbatar wa kwastomomi cewa akwai isasshen man fetur maƙare a ma’ajiyar kamfanin mai na ƙasa.

Shin farashin Fetur zai ƙara yin tashin gwauron zabo?

Wani sashin sanarwan ya ce:

“Kamfanin NNPCPL na tabbatar wa ɗaukacin jama’a ƴan Najeriya cewa babu wani kari da za a yi nan gaba a kan farashin litar man motoci (PMS), wanda aka fi sani da fetur.

“NNPCL ya kuma roƙi ‘yan Najeriya da su yi watsi da jita-jita da ba ta da tushe balle makama, ya kuma ba su tabbacin cewa babu wani shiri na sake duba farashin PMS.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wata kungiya ta soki shirin dawo da Sanusi kan sarautar kano da majalisa keyi

Next Post

Bayan Da Tsohon Dantakarar Shugaban Kasa Peter Obi Ya Halacci Wasan Kusa Da Na Kashe Da Kasar Afrika Ta Kudu Da Najeriya, Shima Shugaban Tinubu Zai Halacci Wasan Kashe A Gobe Lahadi

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

The Evolution and Future of Modern Fishing: Insights, Trends & Innovation

April 21, 2025
Yadda abun da ke faruwa a Gaza ya saka wani ba Amurke da matarsa musulunta

Yadda abun da ke faruwa a Gaza ya saka wani ba Amurke da matarsa musulunta

March 13, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media