• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu Jarumar Kanywood Daso ta Riga mu gidan gaskiya

aksam by aksam
April 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Allah yayiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado Daso rasuwa tun da asubahin wannan rana ta talata.

Wani Kani ga Jarumar mai suna Mustapha Ibrahim chigari ya shaidawa manema labarai cewar Marigayir a yau talata ma sai da ta dauki azumi bayan ta yi sahur ta yi sallah tace kowa dake Gidan ya je ya Kwanta ya huta sai da safe. Yace bayan goma na shafe aka ga bata tashi ba shi ne aka je domin a tashe ta ashe tuni Allah ya karbi ranta.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Rahotannin da jaridar kadaura24 ta ruwaito sun tabbatar da cewa za,ayi, jana’izarta da karfe 4:30 na yamma.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamna Abba Kabir ya mayar wa Ogan Boye mukaminsa tare da nada wasu mutane 8

Next Post

Zargin badakala da dukiyar kasa CBN ya kori maaikatansa fiye da 100

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda aka Gano Ramin Karkashin Kasa da Masu Garkuwa Suke tara mutane

Rundunar ‘Yansandar Jihar Kano Ta Shirya Tsaf Ta Fuskar Samar Da Tsaro Domin Ziyarar Aiki Da Uwargidan Shugaban Kasa, Oluremi Tinubu Zata Kawo Jihar A Ranar 12 Ga Watannan:- CP Gumel

February 10, 2024
Wani gwamna ya fadi dalilan da suka Saka shi yin sulhu da yanbindiga a jihar sa

Wani gwamna ya fadi dalilan da suka Saka shi yin sulhu da yanbindiga a jihar sa

January 27, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media