• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda saukar makarantar MADARASATUL AHBABUL MUSDAFA ta gudana

aksam by aksam
December 19, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Gudanarwar makarantar MADARASATUL AHBABUL MUSDAFA (S A W) Islamiyaya dake unguwar gobirawa bayan makarantar madaki A karamar hukumar Dala,ta shawarci dalibai da su kasance masu amfani da ilimin da suka samu ta hanyoyin da suka dace,domin tsira a gobe Alkiyama.

Shugaban makarantar malam Sunusi Abubakar ne ya ba da shawarar a lokacin da yake zantawa da manema labarai Jim-kadan bayan kammala saukar karatun Al,kur’ani maigirma wanda daliban makarantar suka yi A Dakin taro nasa,adu zungur dake gwammaja anan birnin kano .

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

mal.Sunusi Abubakar yace amfani ilimi a gurin Dan Adam shine ,ya rika amfani dashi domin bautawa Allah subahanahu wata,ala da aiwatar da shi a cikin Rayuwarsa ta yau da kullum,inda yace,ilimi yana daya daga cikin abubuwan dake setawa Al,ummaRayuwarsu.

Shima anasa bangaran Dagacin gobirawa mal. Musa Isa muhammad yayikira ga masu Ruwa da tsaki da mahukunta da masu hannu da shuni dasu kasance masu taimakawa irin Wadan nan makarantu domin ciyar da harkokin ilimi gaba kasancewa ilimi shine kan gaba wajen ingata RayuwarAl,umma .

Hakazalika shima anasa bangaren Labaran Sani Adakawa chanchanta.Wakilin Danmajalistar taraiya nakaramar hukumar Dala. Aliyu sani madaki yayabawa malaman kan irin kokarin dasuke naganin sundora al,umma akan hanyar data dace yakara dacewa kofarsu abude take domin tallafawa harkokin Adinin musulinci takowace fuska

Haka zalika suma anasu bangaran daliban sukemanin guda (40) indasuka godewa
Allah subahanahu wata,ala dayanunamusu wanan rana maimutukar tarihi arayuwar su .sunkuma godewa malamansu da kuma iyayensu wajan daukar nauyi da dawainiyar su yayin Neman karatu.

Daliban sun sha Al,washin yin Amfani da ilimin da suka samu wajan yin biyayya ga Allah subahanahu wata,ala da taimakawa sauran Dalibai yanbaya.

Ayayin taron saukardai ankadamar dawani sabon litafi maidauke da bayanai daban daban dasuka kinshi zamantakewa tarayuwa musamman abangaran daya shafi aure.
angudanar danasihohi da dama dagabakin manyamanyan malamai daban daban .

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kotun Najeriya Ta Haramtawa Tsohuwar Ministar Buhari Riƙe Kowanne Irin Shugabanci

Next Post

Rudunar ‘Yansandan Jihar Adamawa Ta Cafke Wani Matashin Da Ake Zargin Da Hallaka Jami’in Kotu Bayan Ya Kai Masa Takardar Sammaci

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

makispin casino Toernooien en Evenementen

April 22, 2025
Gamaiyar kungiyar NLC da TUC sun sanar da lokacin tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Gamaiyar kungiyar NLC da TUC sun sanar da lokacin tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

May 31, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media