• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ta’addanci, Sarkin Musulmai yayi tambayoyi zafafa uku ga Rundunar tsaro ta kasa

aksam by aksam
December 28, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mai alfarma sarkin Musulmi ya nuna damuwarsa kan yadda kullum ‘yan ta’adda ke yin wasa da hankalin jami’an tsaro wajen kai hare-hare

Alhaji Sa’ad Abubakar III ya ce jami’an tsaro da gwamnati ba sa iya samun bayanan sirri har sai ‘yan bindiga sun gama cin karensu ba babbaka

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sarkin ya bayyana hakan ne a jihar Bauchi, yayin da ya ke martani kan kisan gillar da ‘yan ta’adda suka yi wa mutane a jihar Filato

Ya yi kira ga jami’an tsaro da su zamo masu kara kaimi wajen ayyukan leken asiri a kasar don samun bayanan sirri da zasu rinka dakile hare-haren ‘yan bindiga,

Alhaji Abubakar III ya ce: “Kullum ba mu da aiki sai yin Allah wadai, kuma ihu ne bayan hari, daga nan me muke tsinanawa?

Da farko Tudun Biri, yanzu kuma Filato, shin ina gwamnati mai kare al’umma?”

“Me ya sa jami’an tsaro ba za su rinka samun bayanan sirri don kare faruwar hare-haren ba?

Me ya samu fannin fikirar jami’an kasar nan?

Kuna nufin ba wanda ke da masaniya kan hare-haren nan?”

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dalilin wata budurwa na harbe dan sanda har lahira

Next Post

Kungiyar ‘Yan Majalisar Wakilan Arewa Ta Yi Allah Wadarai Da Kisan Gillar Da Aka Yi Wa Sama Da Mutane 155 A Jihar Filato.

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Iran Za Ta Tattauna da Pakistan kan Gazawar Amurka wajen Cika Alkawurra

Iran Za Ta Tattauna da Pakistan kan Gazawar Amurka wajen Cika Alkawurra

April 11, 2026
‎Halin Da Venezuela Ta Faɗa Izina Ne Ga Masu Kiran Amurka Ta Kaiwa Najeriya Ɗauki: — MURIC

‎Halin Da Venezuela Ta Faɗa Izina Ne Ga Masu Kiran Amurka Ta Kaiwa Najeriya Ɗauki: — MURIC

January 6, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media