• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutane 85 Suka Mutu 66 Sun Raunana A Sakamakkon Hatsarin Jirgin Saman Tudun Biri A Jihar Kaduna; SEMA

aksam by aksam
December 5, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

BDAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

A wata sanarwar da mai magana da yawun hukumar Bada Again Gaggawa ta Kasa Reshin Arewa Masu Yamma, Halima Suleiman ta bayyanwa manema labarai a hadikwatar dake cikin garin Kaduna

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Tace wadanda suka rasu tune aka yi jana’izar su yadda addinin musulunci tanada a wata makabarta dake garin kauyin tudun biri a Karamar hukumar Igabin jihar Kaduna su kuma wadanda suka sami rauni suna a asibitin koyarwa na jami’ar jihar Kaduna

Itama gwamnatin jihar Kaduna karkashin gwamna Uba Sani ta ba da umarnin kulla da wadanda suka sami rauni kyauta ba tare da sun ba kusisi ba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Mutane 85 Suka Mutu 66 Sun Raunana A Sakamakkon Hatsarin Jirgin Saman Tudun Biri A Kaduna

Next Post

Nigerians react to the CBN’s new order no all commercial banks

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu, kotun koli ta sanya rannar karkare shariun Kano, Legas da plateau

Yanzu-yanzu, kotun koli ta sanya rannar karkare shariun Kano, Legas da plateau

January 8, 2024
Bayani akan wajabcin Aurar da gwagware da gwarangwamai tare da Sheikh Umar Sani Fagge

Bayani akan wajabcin Aurar da gwagware da gwarangwamai tare da Sheikh Umar Sani Fagge

March 27, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media