Daga: Maryam Rijiyar Lemo
Babban Daraktan Hukumar Alhaji Abba Sa’idu Sufi shi ne ya bayyana hakan a yayin wani taron karramawa da gidauniyar E’ls Da J. America ya futo Wanda ya gudana a Jihar Kaduna don ya bawa hukumar dangane da ayyukansu na kawo gyara a tsakanin al’ummar wadanda idan aka ba wa Hisbar goyon baya al’amura zasu dai-daita
Shugabar Gidauniyar E’ls Ambasada Adosanwa ita ta jagaranci taron tace sun gani a fili kuma soyayyar al’umma
Hukumar take nunawa da kokarin ganin an zauna lafiya kuma anbi abin da ba zai kawo hargitsiba
Ambasada ta ce kamar yadda suka yi wa J. America horo kuma ya nuna a idon duniya al’amarin ya dau hazo kuma an yi amanna da shi Wanda ya kama ta ya zama abin ko yi ga saura iyalai su rinka hukunta ‘ya ‘yansu kama yadda Gidauniyar E’ls ta yi
Daga karshe Babban Darakata na h
- Hisbah ya gode wa E’ls bisa wannan girmamawa da aka yi iwa hukumar.











