• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin tarayya ta fadi matsayar ta gameda bukatar NLC

aksam by aksam
June 1, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba, kamar yadda ƙungiyar ƙwadagon ƙasar ta buƙata.

Mohammed Idris ya ce biyan buƙatar ƴan ƙwadagon na nufin gwamnati za ta kashe naira tiriliyan tara da rabi wajen biyan albashin ma’aikata, lamarin da ya ce zai jefa walwalar ƴan Najeriya fiye da miliyan 200 cikin barazana.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Da yake jawabi a wani taron manema labarai a Abuja ministan ya ce gwamnatin tarayya ta amince da biyan naira dubu 60 a matsayin mafi ƙarancin albashi, wanda ke nufin ƙarin kashi 100 ke nan na ƙarancin albashin, kuma tuni kamfanoni masu zaman kansu suka amince da hakan.

Gamaiyar kungiyar NLC da TUC sun sanar da lokacin tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Bayan ciyo bashin Dala miliyan 500 da Tinibu yayi kalli jimillar bashin da ake bin Najeriya

Ya ce: “Gwamnatin tarayya ta yi ƙarin kashi 100 na mafi ƙarancin albashin ma’aikata na 2019, amma ƙungiyar ƙwadago na buƙatar a biya naira 494,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi.

“Akwai buƙatar ƴan Najeriya su fahimci cewa gwamnatin tarayya tana da niyyar biyan wadataccen albashi ga ma’aikata,

Sai dai a gefe guda, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya na ƙoƙarin kauce wa yanayin da zai sa mutane da dama su rasa ayyukansu, musamman daga kamfanoni masu zaman kansu, waɗanda ba lallai su iya biyan mafi ƙarancin albashin da ƴan ƙwadagon ke bukata ba.

” Ministan yaɗa labaran ya buƙaci ƴan ƙwadagon su koma teburin tattaunawa da gwamnati domin samar da mafita a kan lamarin.

Tags: Bbchausadaily truestpreedompunch newspapersrfihausa aminiyatrt hausavoa hausa
Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bayan ciyo bashin Dala miliyan 500 da Tinibu yayi kalli jimillar bashin da ake bin Najeriya

Next Post

Dalilan Kungiyar Kwadago na janye yajin aiki

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Kawo Musu Dauki

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Kawo Musu Dauki

November 17, 2023
Wani Mutum Ya Haƙo Gawar  ’Yar Uwar Sa Daga Kabari Ya Kai Banki…

Wani Mutum Ya Haƙo Gawar ’Yar Uwar Sa Daga Kabari Ya Kai Banki…

April 28, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media