• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani babban Dan kasuwa ya magantu kan nasarar Abba Gida-gida

aksam by aksam
January 18, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An bukaci alumar jahar kano dasu baiwa gwamnatin engr Abba kabir Yusif hadin Kai da goyon baya

.Kiran ya fito ne daga Shahararran Dan kasuwar, Alh basiru wada karaye yayin ganawa da manema labarai a ofishinsa dake karamar hukumar karaye,

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Alh basiru wada ya Kuma Taya zababban gwamna jahar kano Abba kabir Yusif da mataimakin sa kwamaret  Aminu Abdussalam gwarzo murnar samun nasara a kotun koli,

yace wannan nasara ta daukacin alumar jahar kano ce duba da irin aikace aikacen da zaa samar na more rayuwa da tallafawa Mata da Matasa.

Sannan daga karshe ya  godewa madugun darikar kwankwasiyya na duniya Engr Rabiu Musa kwankwaso bisa tsayayya da nuna kulawa akan talakawa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli yadda aka tafka Asara a kasuwar fanteka

Next Post

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mai Martaba Sarkin Kano; Na Goma 15  Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Halice Taron  Khatamar Karatun Al’qur’anin Mai Girma Tare Da Yiwa Kasa Addu’ar Samun  Zaman Lafiya

Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bar Jihar Kano Zuwa Abuja A Karon Farko Tun Bayan Dawowarsa Jihar A Watan Mayu

August 23, 2024
Gobara ta tashi a wani sashi na matatar man fetur ta Dangote

Mutane Goma 17 Ne Suka Rasu A Jihar Sakkwato

August 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media