• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Samu Gagarumin Ci Gaba a Aikin Gadar Sama ta Tal’udu a Kano

aksam by aksam
April 30, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Bayan shafe shekaru uku ana aikin ginin gadar Sama dake tal’udu a yankin karamar Hukumar birni an samu gagarumin ci gaba a aikin gadar.

Jami’ar hulda da jamaa ta Ma’aikatar Ayyuka Hajiya saudatu Muktar Adnan ce ta bayyana hakan a tattaunawar ta da wakiliyarmu kadija maitaya.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Ta bayyana cewa ana ci gaba da aikin ba dare ba rana domin samun nasarar kammala aikin bisa tsarin da aka tsara.

Ta bayyana cewar aikin ya samar da guraben ayyukan yi ga mazauna yankin, yayin da aka yi wa wasu sassan hanya kwalta, tare da gyaran magudanan ruwa domin rage ambaliya.

Haka kuma, an faɗaɗa wasu sassan hanya domin rage cunkoson ababen hawa da inganta zirga-zirga.

Ana sa ran cewa kammala gadar zai inganta sufuri tare da bunƙasa harkokin kasuwanci a yankin.

A nasu ɓangaren, ‘yan kasuwa da ke kusa da wurin aikin sun nuna gamsuwa da yadda aikin ke tafiya, suna masu cewa kammalashi zai kawo sauƙi ga harkokinsu na yau da kullum.

Sun yabawa gwamnain jihar Kano bisa kokarinta na Samar da abababen more rayuwa ga al umar jihar Nan

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Fasahar AI zata inganta Gaskiya da Shugabanci na Gari a jami’o’i –EFCC

Next Post

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Redonbet Casino – Co oferują turnieje gier?

April 22, 2025
Yanzu-yanzu: likitoci sun fitar da sanarwa kan batun lafiyar fotaccen jarumi Saif Ali Khan

Yanzu-yanzu: likitoci sun fitar da sanarwa kan batun lafiyar fotaccen jarumi Saif Ali Khan

January 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media