• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kalli kalaman tsohuwar Ministar Buhari bayan ta kai kanta EFCC

aksam by aksam
January 8, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yanzu haka tsohuwar ministar harkokin jin kai, Sadiya Umar-Farouq, ta mika kanta domin bincike a hedikwatar hukumar EFCC da ke Abuja.

Tsohuwar ministar, wadda ake tuhumar ta da karkatar da kudi har naira biliyan 37.1 ta hannun wani dan kwangila, James Okwete, ta isa ofishin EFCC ne a safiyar ranar Litinin.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A bisa ga ra’ayi na, na isa hedikwatar hukumar EFCC domin karrama goron gayyata da hukumar ta yi mun na bayar da karin haske kan wasu batutuwan da hukumar ke bincike a kansu.”

I have, at my behest, arrived at the headquarters of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) to honour the invitation by the anti-graft agency to offer clarifications in respect of some issues that the commission is investigating.

— Sadiya Umar Farouq CON (@Sadiya_farouq) January 8, 2024

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wani pasto ke amfani da matsayin sa wajen yiwa mabiyan sa fyaɗe

Next Post

Bayan shigar da korafi kamfanin IPhone ya fara biyan tarar miliyan 500

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Da DUMI-DUMI: Rundunar Yan sanda ta shirya samar da tsaro ga masu gudanar da zanga-zanga na tsawon kwanaki 10

Yanzu-yanzu I G na kasa ya bada umarni mai tsauri kan masu zanga-zangar kuncin rayuwa

August 1, 2024
Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

December 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media